iqna

IQNA

yankin gabas ta tsakiya
Tehran (IQNA) Mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah Sheikh Naim Qassem, ya bayyana goyon bayan kungiyar Hizbullah ga shugaban majalisar Nabih Berri domin sake zabensa a matsayin shugaban majalisar wakilai ta kasar, yana mai kira ga sauran bangarorin siyasa da su goyi bayan hakan.
Lambar Labari: 3487331    Ranar Watsawa : 2022/05/23

Tehran (IQNA) kakakin kungiyar gwagwarmaya ta Nujba a Iraki ya bayyana juyin juya halin musulunci a Iran a matsayin babban abin da ya dakushen kumajin ‘yan mulkin mallaka masu girman kai.
Lambar Labari: 3486927    Ranar Watsawa : 2022/02/08

Tehran (IQNA) Ofishin yada labarai na kungiyoyin gwagwarmayar Palasdinawa ya taya sojojin ruwa na IRGC murnar kwato jirgin ruwan Iran da Amurka ta yi fashinsa a cikin teku.
Lambar Labari: 3486514    Ranar Watsawa : 2021/11/04

Tehran (IQNA) Ayatollah Ridha Ramadani babban sakataren cibiyar ahlul bait (AS) ta duniya ya gana da Sayyid Nasrullah a Beirut.
Lambar Labari: 3486434    Ranar Watsawa : 2021/10/16

Tehran (IQNA) Sayyid Hassan Nasrallah ya bayyana keta alrfarmar Quds da Isra’ila ke da cewa yana tattare da babban hadari wanda iya kawo karshen ita kanta Isra’ila.
Lambar Labari: 3485950    Ranar Watsawa : 2021/05/26

Tehran (IQNA) jagoran juyin juya halin musulunci na Iran da kuma babban sakataren kungiyar Hizbullah ta Lebanon na daga cikin musulmi mafi tasiri a 2020.
Lambar Labari: 3485781    Ranar Watsawa : 2021/04/04

Tehran (IQNA) majiyoyin gwamnatin kasar Rasha sun sanar da cewa, wata tawagar 'yan majalisa na kungiyar Hizbullah ta Lebanon za ta ziyarci birnin Moscow.
Lambar Labari: 3485739    Ranar Watsawa : 2021/03/12

Tehran (IQNA) Ministan harkokin wajen Iran Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewa, ‘yan ta’addan Daesh da iyayen gidansu ne kawai suka amfana da kisan Qassem Sulaimni.
Lambar Labari: 3485524    Ranar Watsawa : 2021/01/04

Tehran (IQNA) ana ci gaba da mayar da martani a duniya dangane da kisan gillar da aka yi wa babban masanin ilimin nukiliya na kasar Iran a jiya.
Lambar Labari: 3485410    Ranar Watsawa : 2020/11/28

Tehran (IQNA) Babban sakataren kungiyar Hizbullah a kasar Lebanonzai gabatar da wani jawabi dangane da halin da ake ciki a kasar da yankin.
Lambar Labari: 3485063    Ranar Watsawa : 2020/08/07

Bangaren kasa da kasa, kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qsemi ya mayar da Martani dangane da kalaman da Trump ya yi a kan kasar Iran.
Lambar Labari: 3483292    Ranar Watsawa : 2019/01/07

Bangaren kasa da kasa, ministan harkokin wajen kasar Iran Ya bayyana cewa masu daukar nauyin ta’addanci a yankin gabas ta tsakiya ne suke da hannu a harin Ahwaz.
Lambar Labari: 3483004    Ranar Watsawa : 2018/09/22

Ayatollah Imami Kashani A Yayin Hudubar Juma’a:
Bangaren kasa da kasa, wanda ya jagoranci sallar Juma’a ayau a birnin Teran ya bayyana cewa makiya musulmi da ma al’ummomin yanin gabas ta tsakiya suna da wan shirin da suke son aiwatarwa a lokacin nan.
Lambar Labari: 3482108    Ranar Watsawa : 2017/11/17